
FATEN DOYA DA WAKE
Kayan aiki
1 doya
2 cup wake
3 Man ja
4 Maggi
5 Kayan miya
MATAKAI
1- Za'a fere doya,a gyara wake.
2- Za'a jajjaga kayan miya,a soya man ja,sannan asa kayan miya a soya seya soyu a zuba ruwa da maggi,NOTE:Amfani da man ja yana qara Lafia a jikin dan Adam.
3- Sannan a zuba wake seya fara dahuwa sannan a zuba doya a Jira ya dahu.
Admin.Abdul
UNDER MAINTENANCE