XtGem Forum catalog
SHIGANAM DOMIN AIKO MANA DA SAKOSHIGA NAM KA KIRA ADMIN ABDUL
SHIGANAM DOMIN SAMUN TALLAFIN 25000 NA TININBUTarihin shehu dan fodiyoShiganm domin samun sirrin rike miji da girkiBayani akan muSHAFIN SULTAN Aiko katin 200 DOMIN SAMUN PASSWORD DIN SHIGANAM KA SAMU SABON LITTAFI MAI BADA NISHADIBACK TO HOMEClick here to Hausa NovelsSHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS click here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
IMG 20191121 212839 4 thumb 1
IMG-20210730-WA0030 1
Tmp-cam-339733834

BARKA DA ZUWA DAN UWA, ZAKA IYA YIN HIRA DAMU ANAM IDAN KASA KA LAKANIN SUNAN KA ANAM KASA INDA AKA SAKA ENTER YOUR USERNAME Sai kasa sunan ka zaka samemu kai tsaye.


AMFANIN GANYEN MANGORO

AMFANIN GANYEN MANGORO
FA'IDODIN GANYEN MANGWARO,MUSAMMAN WAJEN MAGANIN CIWON SUGA DA HAWAN JINI DA SAURANSU . Ko kun san cewa masana ilimin kimiyyar magunguna, na kasar Sin da India, sun tabbatar da cewar daya daga cikin manyan magungunan warkar da ciwon suga (diabetes) shine *Ganyen Mangwaro*? *Ganyen Mangwaro* na dauke da sinadarai masu yawan gaske da ke amfana wa jikin Dan’adam, amma kash, mutane da dama basu san hakan ba ! Yadda ake amfani da shi a matsayin *Maganin cutar ciwon Suga* ( Diabetes) (1) A tsinko ganyan Mangwaro,masu kyau. A wanke su sosai (2) A sanya ruwa a murhu, a tafasashi, har na tsawon minti biyar ba tare da ganyen ba. (3) Sai a zuba ganyen a cikin ruwan zafin da ke kan murhu,tare da OLIVE Oil (wato Man Zaitun). A barshi yayi ta tafasa, har na tsawon mintuna biyar zuwa goma. (4) Sai a sauke shi a tace. (5) Sai a sanya shi cikin kwano ko gilashi mai kyau, a barshi ya kwana (6) Sai a sha wannan ruwan da sassafe bayan an tashi daga barci, kafin ka ci komai. . Wannan maganin, yana kawar da abubuwa (marasa kyau masu guba) daga jikin mutum, kuma yana rage yawan suga da ke cikin jini. Haka kuma yana saukar da hawan jini sosai. . *ASTHMA,TARI, KO MATSALAR NUMFASHI* yakan sa a samu numfashi mai kyau,kuma cikin sauki,da yardar Allah. . *YAWAN FARGABA, ZAMAN DAR-DAR KO RASHIN NUTSUWA* (restlessness): Idan aka zuba cokali biyu zuwa uku, a cikin ruwan wanka, sannan ayi wanka dashi. Yana sanya aji jiki garau, kuma aji hankali ya kwanta,da yardar Allah. *DUTSEN DAKE ZAMA CIKIN HANTA,MADATA KO KODA* (wato *kidney stone*). Mai wannan ciwon, zai busar da ganyen Mangwaro (a inuwa), sannan ya daka shi. A zuba garin a cikin kofi/glass ko kwano, a barshi ya kwana. A rinka sha kullum da safe. Wannan yana narkar da dutsen dake jikin koda sosai,da yardar Allah (swt). . CIWON TARI,GUSHEWAR MURYA KO ASTHMA . A dafa ganyen Mangwaro, a sanya masa Zuma (kadan). Yana taimakawa kwarai da gaske cikin sauri.
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE




SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
27/04/24Tmp-cam-258277827

xpsiphon
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
FB IMG 16792671721139284
FB IMG 16856101717262858 1
Tmp-cam-791453687
Tmp-cam-1877772775
Tmp-cam-1373001957
IMG-20211124-WA0038 1
Tmp-cam-443367277
Tmp-cam-1504821
Tmp-cam-1600001729
Tmp-cam-1150782942
Tmp-cam-1490663584
Tmp-cam-682428455
IMG 20220112 020230 1
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
20/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageshiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Nothing makes one feel so strong as a call for help."Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game





clouds


Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date
Tmp-cam-1685176630
IMG-20210808-WA0013
IMG-20210731-WA0015 1
Tmp-cam--1644520900 thumb 2
IMG 20220113 134214 424 2
234 706 880 8039 20191123 023720 thumb 1
Tmp-cam-1781181862


Type a keyword: