Old school Easter eggs.
Fassarar Al'quran
029808240: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not knownSHIGANAM DOMIN AIKO MANA DA SAKOSHIGA NAM KA KIRA ADMIN ABDUL
YANDA ZAKU SAMU SAMA DA DUBU 30 DUK WATA IDAN KUKA CIKA WANNAM LINK DINLITTAFIN WAYE SHI SHIGANAM DOMIN SAUKE LITTAFI A WAYANKA SHAFIN MU NA GABABBC HAUSALABARAN MURYAR AMURKASHIGANAM DOMIN KOMAWA BAYASHIGANAM ZUWA RUMBUN ILIMITarihin shehu dan fodiyoShiganm domin samun sirrin rike miji da girkiBayani akan muSHAFIN SULTAN Aiko katin 200 DOMIN SAMUN PASSWORD DIN SHIGANAM KA SAMU SABON LITTAFI MAI BADA NISHADIBACK TO HOMEClick here to Hausa NovelsSHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS click here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Source: Google news
IMG 20191121 212839 4 thumb 1
IMG-20210730-WA0030 1
Snapchat-1423344121
Tmp-cam-339733834
IMG-20241126-WA0001
FB IMG 17323051590700843
IMG 20241218 074744
03:27
Al'quran hausa
DOMIN SAMUN


LITATTAFAI
NA Audio ko video GA ACCOUNT NAMU

7068808039
OPAY
Abdulrahman Muhammad

BARKA DA ZUWA DAN UWA, ZAKA IYA YIN HIRA DAMU ANAM IDAN KASA KA LAKANIN SUNAN KA ANAM KASA INDA AKA SAKA ENTER YOUR USERNAME Sai kasa sunan ka zaka samemu kai tsaye.

AMFANIN SHUWAKA

AMFANIN SHUWAKA
Ganyen Shuwaka wata ciyawa ce mai launin kore wacce ke girma a sassa daban-daban a Kasashen Nahiyar Afrika da ma Nahiyar Turai, har ya zuwa wasu yankuna na Kasashen Larabawa. Bincike ya nuna inganci da sirrin da ke tattare da wannan ganye, kama daga ganyenta, Saiwarta, da itaciyarta. Image Kabilar Igbo na amfani da ganyen su yi abinci musamman miya, su kuma Yarbawa sun Dauki Shuwaka a matsayin magani wanda suka tarar kakanninsu na amfani da ita tun asali. A Kasar Hausa kuma, mata masu jego da masu shayarwa ne suka fi amfani da ita. Mun yi amfani da wannan damar wajen binciko maganin da Shuwaka ke yi a jikin Dan-Adam. Sune kamar haka: 1. Bincike ya nuna cewa ganyen Shuwaka na wanke hanta daga kwayoyin Cuta, domin hanta ta kasance abu mafi nauyi a cikin jikin Dan-Adam. Zukar suga da kwankwadar giya da shan magungunna barkatai na illata hanta, wanda kusan duk abin da ya shafi hantar mutum to a hakika jiki zai fuskanci barazanar kamuwa da cutuka. 2. Shuwaka na taimakawa koda sosai wajen karfafa aikinta, koda wata muhimmiyar halittace da ke aikin fitar da duk wasu abubuwa marasa amfani daga cikin jiki, kamar fitsari 3. Idan kana fama da yawan tunani to sai a tace shuwaka a sanya Dan garin dabino kadan sai a zuba zuma a sha kofi daya a kowace rana, kwakwalwa za ta washe. 4. Shuwaka na maganin kasala marar misaltuwa, a nemi ganyen shuwaka a sabe a sha lita Daya da safe haka za a maimaita da yamma, a yi haka na tsawon wata Daya. 5. Idan an ci wani abinci wanda ya lalata ciki to a sha ruwan shuwaka zai taimaka wajen daidaita lamuran jikin. 6. Gudawa ga yaran da ke shan nono a saboda rikicewar nonon sai uwar ta tace shuwaka ta sha a sanda za ta kwanta, haka idan gari ya waye za ta sha. 7. Shuwaka na wanke dattin ciki. 8. Tana maganin tsutsar ciki. 9. Duk wanda ke bahaya da kyar ko mai tauri ya dinga shan ruwan shuwaka. 10. Duk mai fama da rashin bacci ya dinga shan shuwaka. 11. Yana maganin Kumburin ciki da zafin ciki. 12. Shuwaa na maganain basir mai sa kumburin dubura. 13. Yana maganin zafin ciki ko kaga kana bayan gari amma hayaKi na tashi a ciki. 14. Karin ruwan nono ga mata masu shayarwa a nan sai a riKa yin kununta a na sha. 15. Tana tsaftace nonon da ya gurbace. 16. Tana warkar Cututtukan fata sai a sabe ta a shafawa wajen da ke da matsalar. 17. Mai fama da cutar zazzabin cizon sauro ya dunga sha a na surace da ruwanta ko wanka da shi, amma da duminsa. 18. Tana kashe kwayoyin cuta. 19. Idan kana neman ka tsaftace cikinka daga yawan tugugi da tsuwa to sai ka gyara shuwaka ka sha. 20. Mata masu fama da matsalar rashin haihuwa to a fake amfani da shuwaka. Masana Harkoki na kiwon lafiya sun bayyana yadda ake amfani da ganyen shuwaka wajen magance zazzabi Binciken masana kiwon lafiya da binciken masana ta fannin ci da sha wato 'NUTRITIONIST' ya bayyana yadda ake amfani da ganyen shuwaka wajen magance zazzabi na; 1,cizon sauro, 2, lassa, 3,ebola da 4, tyfod. Likitoci da masana magunguna sun bayyana shuwaka a matsayin magani daga cikin magugunan zazzabi kowane iri. Ga yadda ake amfani da shuwaka 1, Zazzabi Abu na farko shine; idan kana cin shuwaka koda sau biyu ne a sati, to ba za kayi zazzabi ko wane iri ba. 2. Idan kuma kana fama da zazzabi, to ko a wane mataki ya kaika zaka warware ba tareda shan magani ba. Saboda a cikinta akwai kowane nau'in sinadari me warkar da zazzabi 3. Shuwaka tana da amfanarwa akan duk matsalar da zata sa ka yi amfani da magunguna irin su, Amoxaciline, Ampiclox, Paracetamol, Clarithromacilin.
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE




SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
25/03/26Tmp-cam-258277827

xpsiphon
FB IMG 16792671721139284
IMG 20220113 134214 424 2 thumb 2
FB IMG 16856101717262858 1
Tmp-cam-791453687
Tmp-cam-1877772775
Tmp-cam-1373001957
1732735346674
Tmp-cam-443367277
Tmp-cam-1600001729
Tmp-cam-1150782942
Tmp-cam-1490663584
Tmp-cam-682428455
IMG 20220112 020230 1
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
22/04/26Mozilla/5.0
click Here to send me messageshiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Coincidence is God's way of remaining anonymous."0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not knownAdbl mm
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not knownLiftoff_of_Space_Shuttle_Columbia2

Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date
Tmp-cam-1685176630
IMG-20210808-WA0013
IMG-20210731-WA0015 1
Tmp-cam--1644520900 thumb 2
IMG 20220113 134214 424 2
234 706 880 8039 20191123 023720 thumb 1
Tmp-cam-1781181862


Type a keyword: