XtGem Forum catalog
SHIGANAM DOMIN AIKO MANA DA SAKOSHIGA NAM KA KIRA ADMIN ABDUL
SHIGANAM DOMIN SAMUN TALLAFIN 25000 NA TININBUTarihin shehu dan fodiyoShiganm domin samun sirrin rike miji da girkiBayani akan muSHAFIN SULTAN Aiko katin 200 DOMIN SAMUN PASSWORD DIN SHIGANAM KA SAMU SABON LITTAFI MAI BADA NISHADIBACK TO HOMEClick here to Hausa NovelsSHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS click here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
IMG 20191121 212839 4 thumb 1
IMG-20210730-WA0030 1
Tmp-cam-339733834

BARKA DA ZUWA DAN UWA, ZAKA IYA YIN HIRA DAMU ANAM IDAN KASA KA LAKANIN SUNAN KA ANAM KASA INDA AKA SAKA ENTER YOUR USERNAME Sai kasa sunan ka zaka samemu kai tsaye.


Abu 13 DA ZAISA KI ZAMO TAURARUWA

Abu 13 DA ZAISA KI ZAMO TAURARUWA
Dabaru Guda 12 Da Za Su Mayar Da Ke Tauraruwa A Kicin Wannan ci gaba ne na dabarun girkin da na wallafa a baya wanda zaku iya samu a nan: Wadannan dabarun da na tattaro za su taimaka maki matuka wajen kara ingancin harkokin ki na kicin su kuma kara maki kwarewa wajen warware matsalolin da za su iya taso maki. Akasi a dahuwar abinci 1. Idan kika yi kuskure gishiri yayi yawa a abincin ki ko a miyar ki, abinda za ki yi shine, ki fere dankali ki jefa a ciki, dankali zai shanye gishirin. 2. A lokacin da abincin ki ya kone yake kauri, ki samu bredi mai yanka yanka guda daya ki dora a kan abincin, bredin zai nade kaurin. Amma fa ki yi hankali kar ki kankaro wajen da ya kone yayin da kike diban abincin. 3. Idan kuma miyar tumatir kike yi ta kone, zaki sauke ki sauya tukunyar sannan ki na kara sikari kadan kadan har sai dandanon kauri ya kau. 4. Idan mai ne ya yi yawa a cikin miya, zaki jefa kankara karama, zaki ga ta janyo man guri daya, sai kawai ki kwashe. Ajiye Ajiye a Kicin 5. Idan ba kya san dankallin da kika ajiye a cikin buhu ya fara tsiro, saka tuffa guda daya a ciki 6. Wani lokacin zaki ajiye rufaffun robobi da zummar zaki zuba wani abu a cikin su nan gaba, amma idan lokacin amfanin yayi sai ki ji suna wari, zaki iya tabbatar da hakan bata faru ba ta hanyar zuba gishiri kadan a ciki kafin ki yi ajiyar. 7. Kar ki Ajiye ayaba guri daya da sauran kayan itace domin tana sakin wata iska mai saka su nuna da wuri wanda zai iya haifar da saurin lalacewa 8. Idan gishirin ki ya fara curewa saboda damshi, ki jefa kwayoyin shinkafa a ciki, za su shanye damshin. 9. Idan kika hada kofunan gilasai biyu kika kasa rabasu, ki saka kankara a cikin na saman, na kasan kuma ki saka shi a cikin ruwan dumi, na kasan zai fadada, na saman ya tsuke wanda zai saukaka raba su 10. Karki taba yin ajiyar lemo, lemon tsami da tumatir a cikin firji saboda sanyin yana rage musu kanshi da dandanon su Tukunya 11. Idan tukunyar aluminium kike amfani da ita kuma ta fara kodewa, na san kin san yadda zaki wanke bayan yayi ta sheki, toh amma cikin fa? Abun da zaki yi shine ki zuba bawon tufa a ciki da ruwa ki dafa, zai rage mata kodewar. Man suya 12. Idan kina son ki kara amfani da man da kikayi suya da shi kuma ba kya son kamshin abunda kika soya ya fito, ki soya danyar citta kadan a ciki, zai kawar da kamshin. Cinnaku 13. Idan cinnaku sun addabe ki a kicin, ki nemi hudar da suke fitowa ki shafa vaselin a gurin, ba zasu iya tsallakewa ba. Idan kuma ta karkashin kofa suke shigowa, to ki ja layi da alli a gurin, shi ma ba za su ketare ba.
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE




SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
27/04/24Tmp-cam-258277827

xpsiphon
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
FB IMG 16792671721139284
FB IMG 16856101717262858 1
Tmp-cam-791453687
Tmp-cam-1877772775
Tmp-cam-1373001957
IMG-20211124-WA0038 1
Tmp-cam-443367277
Tmp-cam-1504821
Tmp-cam-1600001729
Tmp-cam-1150782942
Tmp-cam-1490663584
Tmp-cam-682428455
IMG 20220112 020230 1
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
20/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageshiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Fear is the mother of foresight."Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game





landing_of_challenger


Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date
Tmp-cam-1685176630
IMG-20210808-WA0013
IMG-20210731-WA0015 1
Tmp-cam--1644520900 thumb 2
IMG 20220113 134214 424 2
234 706 880 8039 20191123 023720 thumb 1
Tmp-cam-1781181862


Type a keyword: