YANDA AKE FRIED CABBAGE
YADDA AKE YIN FRIED CABBAGE
YADDA AKE YIN FRIED CABBAGE
Kayan Hadi:
Cabbege 1
Dankali 5
Karas 5
Nama yadda kike so
Kwai 7 ko 8
Maggi
Albasa
Soy souce
Mai
Yadda Ake Yi:
Zaki dafa namanki da magi da albasa da citta yadda zaiyi dandano, saiki yayyanka shi kanana, sai ki fere dankali da karas ki tafasasu saiki soyasu amma daban daban ki ajesu a gefe, ki yanka cabbage girman da kike so amma ya kasance da girmansa, shima ki dan tafasashi, idan ya tafasa sai ki saukeshi ki tsane, ki yanka albasa akai, sai ki kawo sauran kayan da kika aje ki zuba akai ki zuba soy souce dan karin dan dano magi da curry da dan gishiri idan kinaso, saiki zuba mai a kasko kamar cokali 4 saiki juye wannan hadin a ciki kiyi ta juyawa har ya hade jikinsa
HAUSANOVELS.HEXAT.COM zakiga kwan ya makale a jikinsu sai ki sauke zaki iyaci da lemo.
Created at 2020-01-02 06:27:36
Back to posts
UNDER MAINTENANCE
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Trouble shared is trouble halved."