
LEMON TSAMIYA DA COCUMBA
Daga: UMMU FADEELA
abubuwan bukata
cocumba
tsamiya
flavour in kina bukata
sugar
zaki sami tsamiya mai kyau ki gyarata ki wanke ki
jika ta d ruwan dumi ki wanke cocumbar ki yanka
ta sai ki dauko wannn tsamiyar ki hada d
cocumbar da kika yanka kiyi blading dinsu duk ki
tace kisa suganki zaki iya dafawa shugan zaki iya
zuba haka in kina bukatar flavour sai ki zuba kisa
a frig ko kisa akan kankara gaskia yana d ddi g
kuma wanke ciki sai kun gwada zaku gane.
UNDER MAINTENANCE