YANDA ZAKIYI MAZAUNIN SU CIKA
macen da take son Mazaunanta suyi manya
manya kamar an hura su, ko kuma take son taga nonuwanta sunyi manya-manya kuma ba za su zube ba, sai ta samu kayan Zaki na gona suna da matukar amfanin a jikin mace, ki daure ki dinga yawan shan su, gasu kamar hakà:
madara
sukari
Iemo
ayaba
Gwanda
kankana
abarba
YADDA ZAKI HADA
yar'uwa ki sami kankana ki yankata sai ki sami bulanda mai kyau ki murjeta kamar an markada, itama abarbar kiyi mata haka, ki cire bakin idonta. gwandar ki markade ayar kuma ki dameta kamar fura, lemon kuma kiyi masa sala-sala, sannan a sa bulanda matse shi, bayan kin gama matse su, sai ki tace su ki saka sukari, da madara, sai ki dama, sai ki sa a firji ko ki daure a Leda ki sami kankara ki Dora 6 Kai idan Yayi sanyi sai ko sha wannan hadin shi ake cewa ( TATACCIYAR NI’IMA)
Created at 2020-01-04 10:14:32
Back to posts
UNDER MAINTENANCE
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"If you can't stand the heat, get out of the kitchen."