SHIGANAM DOMIN AIKO MANA DA SAKOSHIGA NAM KA KIRA ADMIN ABDUL
SHIGANAM DOMIN SAMUN TALLAFIN 25000 NA TININBUTarihin shehu dan fodiyoShiganm domin samun sirrin rike miji da girkiBayani akan muSHAFIN SULTAN Aiko katin 200 DOMIN SAMUN PASSWORD DIN SHIGANAM KA SAMU SABON LITTAFI MAI BADA NISHADIBACK TO HOMEClick here to Hausa NovelsSHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS click here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
IMG 20191121 212839 4 thumb 1
IMG-20210730-WA0030 1
Tmp-cam-339733834

BARKA DA ZUWA DAN UWA, ZAKA IYA YIN HIRA DAMU ANAM IDAN KASA KA LAKANIN SUNAN KA ANAM KASA INDA AKA SAKA ENTER YOUR USERNAME Sai kasa sunan ka zaka samemu kai tsaye.


YANDA ZAKI HADA MAN KWAKWA

YANDA ZAKI HADA MAN KWAKWA
Duba da dumbin amfanin da man kwakwa ke da shi wajen kula da lafiyar jiki, gyaran gashi da kuma fata, yana da amfani sosai a san yadda ake fitar da shi a gida, yadda ako da yaushe mutum zai iya kasancewa da shi a saukake. Abubuwan da ake bukata Kwakwa kamar guda uku ko fiye da haka Ruwan mai dan zafi, ba zafi sosai ba Yadda ake hadawa 1. Za’a samu kwakwa a fasa ta a bambare ta daga kokonta, sai a wanke sosai a yayyanka kanana kanana yadda injin nika zai iya markadawa a saukake 2. A dafa ruwan zafi, amma kar yayi zafin da zai iya kona jiki, kuma ya fi ruwan dumi zafi. Amfani da ruwan zafi na taimakawa wajan fitarda mai da yawa. 3. Daga nan sai ki zuba yankakken kwakwan a cikin Blender ki kwara ruwan zafin, sai ki markada shi har yayi laushi. Idan kwakwar da yawa sai kin raba kamar gida biyu ko uku. Image 4. Idan ya markadu, sai ki tace shi da rariya, ki mayarda dusar cikin Blender din ki kuma kara zuba ruwan zafi ki markada don ki samu karin madarar kwakwar. 5. Ki kara tace madarar da rariyar laushi ko abin tashe shayin domin fitar da kamu kamun dusar da ta ki fita da fari. 6. Daga nan sai ki saka ruwan da kika tace a firji ya kwana. Da safe zaki ga man ya yo sama yayi fari sal a daskare abun sha’awa. Zaki ga ya raba kanshi da sauran ruwan kwakwan. 7. Zaki tsame man sai ki tace sauran ruwan domin tabbatar da cewa duka man ne ya fita (kar ki zubar da ruwan, zaki iya dafa shinkafa da shi). Image 8. Ki sanya man a cikin tukunya ki dafa shi na tsahon awa daya da kamar minti ashirin akan wuta mara zafi sosai (low heat). Zaki na yi ki na juyawa, kar ki bar gurin har sai ya yi. Image 9. Idan yayi, zaki ga man ya rabu da dusar. Ki tace ci a cikin kwalba da dan karamin abun mataci. Idan bai tacu ba da fari, ki sake yi. Za ki iya amfani da man kwakwarki wajen yin giki, gyara fata ko kuma gyaran gashi, ko kuma ki yi na sayarwa. ADMIN ABDUL. 07068808039
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE




SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
27/04/24Tmp-cam-258277827

xpsiphon
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
FB IMG 16792671721139284
FB IMG 16856101717262858 1
Tmp-cam-791453687
Tmp-cam-1877772775
Tmp-cam-1373001957
IMG-20211124-WA0038 1
Tmp-cam-443367277
Tmp-cam-1504821
Tmp-cam-1600001729
Tmp-cam-1150782942
Tmp-cam-1490663584
Tmp-cam-682428455
IMG 20220112 020230 1
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
20/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageshiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Trouble shared is trouble halved."Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game





Mercury_Venus_Earth_Mars


Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date
Tmp-cam-1685176630
IMG-20210808-WA0013
IMG-20210731-WA0015 1
Tmp-cam--1644520900 thumb 2
IMG 20220113 134214 424 2
234 706 880 8039 20191123 023720 thumb 1
Tmp-cam-1781181862


Type a keyword:

Snack's 1967