pacman, rainbows, and roller s
SHIGANAM DOMIN AIKO MANA DA SAKOSHIGA NAM KA KIRA ADMIN ABDUL
SHIGANAM DOMIN SAMUN TALLAFIN 25000 NA TININBUTarihin shehu dan fodiyoShiganm domin samun sirrin rike miji da girkiBayani akan muSHAFIN SULTAN Aiko katin 200 DOMIN SAMUN PASSWORD DIN SHIGANAM KA SAMU SABON LITTAFI MAI BADA NISHADIBACK TO HOMEClick here to Hausa NovelsSHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS click here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
IMG 20191121 212839 4 thumb 1
IMG-20210730-WA0030 1
Tmp-cam-339733834

BARKA DA ZUWA DAN UWA, ZAKA IYA YIN HIRA DAMU ANAM IDAN KASA KA LAKANIN SUNAN KA ANAM KASA INDA AKA SAKA ENTER YOUR USERNAME Sai kasa sunan ka zaka samemu kai tsaye.


AMFANIN DABINO

AMFANIN DABINO
Dabino na da tsohon tarihin da wasu ‘ya’yan bishiyan ba su da shi, ba wai yanzu ba ko tun a da can mutane sukan dauke shi a matsayin abinci, za kuma a iya cewa yana gaban duk wani dan itace, masamman sabo da sukarin da ya tattara a cikinsa, wannan zakin ya shafi busasshe da danye wanda ya nuna. Wata malama mai zurfin ilimi a bangaren kayayyakin abinci a Juddah, wato Prof. Waddaha Mohammed na cewa, Cin kwayan dabino guda goma mai nauyin 100g zai iya ba mutum wasu abubuwa na amfani ga lafiya jiki. Haka ma hukumar kula lafiya ta Amurka ta bayar da shawara ga matasa da cewa, wanda ya ke cin dabino zai sami duk abin da ya ke bukata na Magnesium, Manganese, Copper, zai sami kusan abin da yake bukata na rabin sinadaran Potassium da calcium. Ana kimanta zakin sukarin da dabinon ya tattara wajen kashi 78-70 cikin dari na abubuwan da dabinon ya kumsa, kuma wannan sukarin na dabino nan take ya ke narkewa a cikin jini sabanin sauran ‘ya’yan bishiya. A nan ne za mu ga hikimar muslunci ta sanya dabino ya zama abin farko da mai azumi zai fara ci, wannan don a dawo masa da abubuwan bukatar da ya rasa ne cikin gaggawa, Allah Mai girma ne a dukkan lamarinsa. Ba wannan kadai ba akwai ma 75g na carbohydrate, 63g na sukari, 8g na Dietary fiber, 0.4g na Fat, 2.5g na Protein, 21g na ruwa,0.262 mg na Manganese, 1.32 na minerals. Abin da Prof. Waddaha ta ce shi ne bushasshen dabino ya qumshi: Carbohydrate 79.6%, Fat 2.5%, Water 33%, Minerals 1.32%, Dietary fiber 10%, sai Vitamins A, B1, B2 da C, kamar yadda ya kuma ya kumshi abubuwa da dan dama, a takaice in ka duma dabino shi kadai ya isa ya zama abincin da zai gina jiki in ba don tsoron a yi masa cin koshi ba. Bincike ya nuna cewa dabino ya kumshi sanadaran; Minerals da Calcium, da Protein, da Fat, da Lime, da Coramine, da Dietry fiber, da Phosphor, da da Chlorine, Manganese, da Potassium, da Copper, da Vitamin C, da kuma Magnesium. Da wannan ne za mu gane cewa dabino ya kumshi manya-manyan abubuwa na abinci, wadanda za su gina jiki da jijiya, suma bayyana wa mutum matasantarsa ko da kuwa ya dan kwana biyu, da za a haga dabino da madara tabbas abinci ne mai kyawun gaske, masamman ga wanda yake da matsalar ciki. Masana kimiyya na cewa, abubuwan gina jiki da su ke cikin danino na daidai ne da na wani nau’i na nama, ko ribi uku na kifi. Kuma ya kan amfanar da masu cutar fatarar jini, da wasu cututtuka da suka shafi kirji kamar yadda ake kwaba shi a dafa a rika sha daidai gwargwadon yadda aka nunawa mutum. Dabino na amfanar da kananan yara, da matasa, da ‘yan wasa, da ma’aikata, da ramammu, da kuma mata masu ciki.
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE




SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
27/04/24Tmp-cam-258277827

xpsiphon
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
FB IMG 16792671721139284
FB IMG 16856101717262858 1
Tmp-cam-791453687
Tmp-cam-1877772775
Tmp-cam-1373001957
IMG-20211124-WA0038 1
Tmp-cam-443367277
Tmp-cam-1504821
Tmp-cam-1600001729
Tmp-cam-1150782942
Tmp-cam-1490663584
Tmp-cam-682428455
IMG 20220112 020230 1
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
20/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageshiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Nothing makes one feel so strong as a call for help."Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game





fighter_aircraft


Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date
Tmp-cam-1685176630
IMG-20210808-WA0013
IMG-20210731-WA0015 1
Tmp-cam--1644520900 thumb 2
IMG 20220113 134214 424 2
234 706 880 8039 20191123 023720 thumb 1
Tmp-cam-1781181862


Type a keyword: