
Better guard:
Me yasa ake kiran gara huni da wannan sunan, ba don komai sai don saboda yakan Kare jikin dan Adam da kamuwa, da wasu cutuka daban daban.
Bayan maganin da yakeyi wanda aka tabbatar, kamar ciwan suga.
Ciwan kai.
Ciwan cibi irin wanda jarirai keyi.
Bayan haka yana karama garkuwar jiki karfi sosai.
Yana saukaka Matsalar rashin bacci.
Da Matsalar yawan tunane, tunane wato wanda yake faruwa sakamakon yawan damuwa.
Bayan haka yana dauke da
Vitamin V9
Vitamin k
potassium
Phosphorus
Zink
by Admin Abdul
Yana Kara lafiyar zuciya.
Yana sanya kewayawar jini ajiki.
Yana taimakawa hanyar nunfa shi ga masu ciwan Asama.
Yana saukaka Matsalar ciwan wuya.
Yana tsaftace jini jikin mutum daga cutuka.
Yana warkasa da Kurajen ciki.
Yana fitar da wasu nauikan tsutsar ciki.
Yana maganin ciwan kunne.
Yana maganin ciwan dada shi.
Yana dauke da sinadarin Vitamin A.
Yana dauke da better carotene
Yana saukaka ciwan Koda.
Yana saukaka Matsalar prostate enlarge.
Yana wanke cutuka dake hanyar fitsari baki daya.
Yana wanke da kuma fitar da cutuka dake zama a babbar hanyar hanji, da kuma karama.
Yana saukaka Matsalar Matsalar cuta mai karya garkuwar jiki, kamar nayi bincike da kuma nazari, musamman a wasu shafuka masu inganci, domin yakanyi boost na Immune system.
Sannan Anty-Diabetes mai kyan gaske.
Kuyi man hakuri nayi posting da farko network ya hana shi zuwa, akar she kuma yafita sau biyu, shi yasa na goge shi!
Allah yasa mudace allahumma ameen.
UNDER MAINTENANCE