SHIGANAM DOMIN AIKO MANA DA SAKOSHIGA NAM KA KIRA ADMIN ABDUL
SHIGANAM DOMIN SAMUN TALLAFIN 25000 NA TININBUTarihin shehu dan fodiyoShiganm domin samun sirrin rike miji da girkiBayani akan muSHAFIN SULTAN Aiko katin 200 DOMIN SAMUN PASSWORD DIN SHIGANAM KA SAMU SABON LITTAFI MAI BADA NISHADIBACK TO HOMEClick here to Hausa NovelsSHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS click here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
IMG 20191121 212839 4 thumb 1
IMG-20210730-WA0030 1
Tmp-cam-339733834

BARKA DA ZUWA DAN UWA, ZAKA IYA YIN HIRA DAMU ANAM IDAN KASA KA LAKANIN SUNAN KA ANAM KASA INDA AKA SAKA ENTER YOUR USERNAME Sai kasa sunan ka zaka samemu kai tsaye.


AMFANIN ALBASA

AMFANIN ALBASA
1. SANYIN KASHI: Wanda yake fama da ciwon sanyi kashi zai dafa Albasa da ruwa da man zaitun a rika dumama gurin a lokacin bacci yana shafe wajen ciwon da safe kuma ya rinka sha haka za ayi har tsawon kwana bakwai 2.KARAYA TARGADE KO KUJEWA:Sai a hada ruwan albasa da man zaitun mai kamshi da yaji sai a rika shafawa a gurin safe da yamma 3.MARURU KO KURAJE:Sai a samo dakakkiyar albasa a hada ta da man zaitun a dafa ana wanke gurin marurun ko kurajen bayan an gama wankewa kuma sai a shafa man zaitun a gurin 4.RAUNI MAI WARI: Sai a hada Albasa da man zaitun ko zuma kullum sai a rinka shafawa safe da yamma 5.KUMBURIN YATSU LOKACIN SANYI:Sai a dafa Albasa ana shafawa a gurin kafin a kwanta bacci bayan an shafa kuma sai a bishi da man zaitun 6.LAGWADA:Sai a hada Albasa da ruwan Kahl a saka a wajen a daure sai bayan kwana daya ko biyu sai a kunce in bata cire ba sai a maimaita har sai ta cire 7.KARFIN MAZAKUTA:sai a samo kofi daya na ruwan zuma marar hadi da rabin kofi na ruwan Albasa sai a daura akan wuta sai ya fara tururi sai a sauke sai a rinka shan cokali daya bayan kowane cin abinci wannan yana da matukar amfani 8.DAJI CANCER:Sai a busar da Albasa da kuma lingamun kuka sabon tono yawansu ya zamo dai dai da dai dai a kwaba da zuma a hada da ruwan karas ana cin cokali daya bayan kowane cin abinci in za a kwanta bacci kuma sai ayi surace da shi har na tsawon wata guda 9.DAJI {CANCER} TA FATA:Sai a hada ruwan Albasa da garin hulba da karamin cokali na farar wuta ana shafawa a gurin da safe da yamma kuma a wanke a shafa man zaitun a gurin haka za ayi har na tsawon sati biyu 10.CIWON KAI:Sai a tafasa Albsa da garin kurnuful da man zaitun bayan ya huce sai a shafa a wajen da ake jin ciwon kan sannan a sha cokali daya 11.CUTAR TSAKUWAR KODA:Sai a hada albsa da garin danyen dabino a na cin garin kullum sau daya har na tsawon sati guda 12YAWAN SOSHE SOSHE:Sai a daka Albasa a hada da zuma bayan awa uku sai a tace zumar daga Albasar a rinka cin cokali daya bayan an ci abinci 13.YAWAN FITSARI DA CUTAR SIKARI:Sai samu albasa a yanka a hada da kabeji ana ci kullum safe da yamma 14.TARI Sai a samo ruwan Albasa da zuma wanda yawansu yayi dai dai a tafasa ana sha bayan anci abinci 15.KARFI NA JIKI KO NISHADI :Sai a hada Albsa da zuma da man shanu a soya su guri daya a rika ci cikin abinci 16.DOMIN SAMUN CIN ABINCI KODA YAUSHE:Sai a hada ruwan kahl da ruwan Albasa ana shan cokali daya kullum TAMBIHI Mu sani cewa Allah shi yake warkar da cuta amma magani sababi ne na samun waraka daga cuta
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE




SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
27/04/24Tmp-cam-258277827

xpsiphon
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
FB IMG 16792671721139284
FB IMG 16856101717262858 1
Tmp-cam-791453687
Tmp-cam-1877772775
Tmp-cam-1373001957
IMG-20211124-WA0038 1
Tmp-cam-443367277
Tmp-cam-1504821
Tmp-cam-1600001729
Tmp-cam-1150782942
Tmp-cam-1490663584
Tmp-cam-682428455
IMG 20220112 020230 1
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
20/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageshiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"If you can't stand the heat, get out of the kitchen."Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game





space_shuttle


Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date
Tmp-cam-1685176630
IMG-20210808-WA0013
IMG-20210731-WA0015 1
Tmp-cam--1644520900 thumb 2
IMG 20220113 134214 424 2
234 706 880 8039 20191123 023720 thumb 1
Tmp-cam-1781181862


Type a keyword:

XtGem Forum catalog