
VEGETABLE BEEF SAUCE
INGREDIENTS:
1. Naman sa, tattasai, tarugu, albasa. Oil
2. Tafarnuwa, citta, thyme, curry, onga dss.
3. Carrots and green beans.
PROCEDURE: A jajjaga dukkan kayan kuma a
yanka vegetables including albasa. Sai a zuba
mai a wuta a juye albasa in ya ďan soyu a zuba
kayan miya yana fara soyuwa a saka spices da
dandano a jujjuya. Sai a zuba vegetables tare da
yankakken tafasashen nama a jujjuya, sai ki zuba
ruwa ďan kaďan wanda zai sanya vegetables su
yi taushi. Sai a rufe a na yi a na duba ruwan in
ya tsotse kayan lambun kuma sun yi taushi sai a
sauke. Zaki iya zuba su cabbage, peas da
sauransu ba dole sai waďannan kađai ba.
Irin wannan za a iya ďaura shine a saman
shinkafa jollof, farar shinkafa. Za a iya ci da
soyayyen dankali, doya ko plantain..
UNDER MAINTENANCE