XtGem Forum catalog
02443448SHIGANAM DOMIN AIKO MANA DA SAKOSHIGA NAM KA KIRA ADMIN ABDUL
SHIGANAM DOMIN SAUKE LITTAFI A WAYANKA SHAFIN MU NA GABABBC HAUSALABARAN MURYAR AMURKASHIGANAM DOMIN KOMAWA BAYASHIGANAM ZUWA RUMBUN ILIMITarihin shehu dan fodiyoShiganm domin samun sirrin rike miji da girkiBayani akan muSHAFIN SULTAN Aiko katin 200 DOMIN SAMUN PASSWORD DIN SHIGANAM KA SAMU SABON LITTAFI MAI BADA NISHADIBACK TO HOMEClick here to Hausa NovelsSHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS click here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Source: Google news
IMG 20191121 212839 4 thumb 1
IMG-20210730-WA0030 1
Tmp-cam-339733834
IMG-20241126-WA0001
FB IMG 17323051590700843
IMG 20241218 074744
06:28
DOMIN SAMUN


LITATTAFAI
NA Audio ko video GA ACCOUNT NAMU

7068808039
OPAY
Abdulrahman Muhammad

BARKA DA ZUWA DAN UWA, ZAKA IYA YIN HIRA DAMU ANAM IDAN KASA KA LAKANIN SUNAN KA ANAM KASA INDA AKA SAKA ENTER YOUR USERNAME Sai kasa sunan ka zaka samemu kai tsaye.

DAURE KASAN AMFANIN TUNFAFIYA

DAURE KASAN AMFANIN TUNFAFIYA
Tunfafiya abace wacce kusan kowa yasanta, sannan yawancin mutane akan gaya musu cewa baason zuwa wurin kasancewar a cewarsu tanada aljanu, ammabkuma wasu basu sani ba akan cewa tanada matukar amfani a jikinsu. Tunfafiya kan fito a wurare daban daban a wuraren mu amma mafiya yawanci anfi samunta a daji kokuma wani kango daya dade mutane basa zuwa. Haka zalika mutanane da can sunfi amfani da Tunfafiya wajen maganin cututtuka a jikiinsu saboda finmu sanin mahimmancinta. Wannan rubutu da mukai munkawo magungunan da wannan bishiya takeyi. 1. omin Magance Ciwon Hakori : Sai a nemi ganyen tunfafiya mai kyau da fatar lemon tsami sai a tafasashi sosai ya tafasu wurin tafashen a zuba dan gishiri sai a dinga kuskure baki dashi. 2. Rashin Ji Sanadin Wata Rashin Lafiya: Zaa samu yallon na ganyen tunfafiya sai a markadashi sosai, a tafasashi sosai a barshi yayi sanyi sai a tace shi sai dinga wanke kunne dashu tsawon Sati biyu ko uku zaa samu lafiya da yardar Allah. 3. Domin Magance Basir Mai Tsiro: Zaku samu ganyen tunfafiya kushafa man shafawa a jiki saiku karashi a wuta yadanyi zafi saiku dinga dannawa a dubura inda ciwon ya fito. 4. Domin Magance Ciwon Makero Ana diga ruwan tunfafiya wanda idan anciro ganyenta za’aga yana fitar da wani farin ruwa. Za’a samu mai ciwon makeron sai a kankare yadan fara jini sai a diga wannan farin ruwan a kai, za’a dinga yin haka duk bayan kwana biyu ko uku. 5. Mai Tarin Fuka Dana Asma: Zaa samu ganyen tunfafiya sai shanyashi ya bushe, sai a dinga yin turare dashi. 6. Domin Gyaran Fata. Zaku samu ruwan tunfafiya farin nan saiku hadashi da man Kadai saika gaurayasu baki daya, kadinga shafasu duk lokacin dakayi wanka. Maana yazama kamar man shafawarku. Yana maganin cututtuka na fata kamar: kaikayin jiki, kuraje Jiki Zaa shafa a inda kurajen jiki. 7. Domin Magance Wani Bangare Na Jiki Daya Mutu Ko Yake Gaf Da Mutuwa. Zaku samu bawo tunfafiya kushanya ya bushe sosai saiku samo kitsen damo a hadashi kamar man shafawa a dinga shafawa a wurin matsalar. 8. Domin Magance Tsutsar Ciki. Kunemi furen tunfafiya saiku nikashi ya nuku sai a tafasashi yatafasu sai tace shi kusamu zuma mai kyua a zuba a ciki a dinga sha. 9."Domin Maganin Mayu. Sai asamo furen Tunfafiya a bude cikinta akwai wani kwallo sai cinyeshi duka.
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE




SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
16/04/25Tmp-cam-258277827

xpsiphon
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
FB IMG 16792671721139284
IMG 20220113 134214 424 2 thumb 2
FB IMG 16856101717262858 1
Tmp-cam-791453687
Tmp-cam-1877772775
Tmp-cam-1373001957
1732735346674
IMG-20211124-WA0038 1
Tmp-cam-443367277
Tmp-cam-1504821
Tmp-cam-1600001729
Tmp-cam-1150782942
Tmp-cam-1490663584
Tmp-cam-682428455
IMG 20220112 020230 1
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
30/06/25Mozilla/5.0
click Here to send me messageUnited Statesshiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Our knowledge is a little island in a great ocean of nonknowledge."Adbl mm
Tic-Tac-Toe
xox
+ox
oxo
New Game





Mercury_Venus_Earth_Mars


Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date
Tmp-cam-1685176630
IMG-20210808-WA0013
IMG-20210731-WA0015 1
Tmp-cam--1644520900 thumb 2
IMG 20220113 134214 424 2
234 706 880 8039 20191123 023720 thumb 1
Tmp-cam-1781181862


Type a keyword: