AMFANIN KITSEN RAQUMI WATO ﺷﮭﻢ ﺍﻹﺑﻞ
Rakumi wata halitta ce ta ubangiji mai albarka domin albarkar da ubangiji madaukakin sarki yayi mashi yasa idan ya kasance yana tafiya cikin daji bishiyoyi nayi mashi kirari suna kiranshi zuwa gare su domin yazo ya yagi ganyen jikinta yaci ta samu wasu sinadarai daga yawunshi wanda sanadiyar cin wannan bishiya ita kuma wacce aka yagi ganyen nata ta kanzama wata hamsakiyar mawadaciya cikin yan’uwanta ta haka ne zata dinga raba ma dukkan yan’uwanta bishiyoyi wannan sinadarin ta karkashin kasa.
Yana da kyau kusani shifa rakumi dukkan jikin shi ko ina akwai magunguna a tare da dukkanin jikin nashi.
KAMA DAGA
Fitsarin shi
Nonon shi,
Kashin sa da Kitsen shi.
Hantar shi da tumbin shi da dai sauran jikin shi baki daya.
To kamar Yanda Nafadi Zanyi bayani ne akan Kitsen Rakumi
Shi dai Kitsen Rakumi yana magance miyagun cututtuka da yake lalata fatar jikin mutum.
Ana iya shafa kitsen Rakumi akan matsalolin fata kamar haka.
1. Kuraje
2. Makero
3. Kyasfi
4. Tautau
5. Faso
6. Gyambo
7. Kumburi
8. Kari
YADDA ZAAYI DASHI
Ga masu irin wannan matsalolin zasu wanke wajen da ruwan khal sai su shafa kitsen rakumi sau biyu a rana a inda matsalar yake tsawon kwanaki 9 za’a dace da yardan Allah.
Daga:
Taskar Murtala Kawo
Banner 1
- Advertisement -
- Advertisement -
2 3,865
Share
Get real time updates directly on you device, subscribe now.
Subscribe
RELATED POSTS
Yadda Zaa Magance Cututtuka Dake Jikin Da Adam Ta Hanyar…
Amfanin Tsamiya ga Lafiyar Jikin Dan Adam.
Hanyoyin Da Zaku bi Wajen Rage Tumbi Kas Na Biyu.
RELATED POSTS
Yadda Zaa Magance Cututtuka Dake Jikin Da Adam Ta Hanyar…
Amfanin Tsamiya ga Lafiyar Jikin Dan Adam.
Hanyoyin Da Zaku bi Wajen Rage Tumbi Kas Na Biyu.
Wato Skin disease ﺇﻟﺘﮭﺎﺏ
ﺍﻟﺒﺸﺮﺓ
Ana iya shafa kitsen Rakumi akan matsalolin fata kamar haka.
1. Kuraje
2. Makero
3. Kyasfi
4. Tautau
5. Faso
6. Gyambo
7. Kumburi
8. Kari
YADDA ZAAYI DASHI
Ga masu irin wannan matsalolin zasu wanke wajen da ruwan khal sai su shafa kitsen rakumi sau biyu a rana a inda matsalar yake tsawon kwanaki 9 za’a dace da yardan Allah.
Daga: Shafin hausanovels.hexat.com
Created at 2020-10-11 10:09:17
Back to posts
UNDER MAINTENANCE
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Nothing makes one feel so strong as a call for help."