XtGem Forum catalog
SHIGANAM DOMIN AIKO MANA DA SAKOSHIGA NAM KA KIRA ADMIN ABDUL
SHIGANAM DOMIN SAMUN TALLAFIN 25000 NA TININBUTarihin shehu dan fodiyoShiganm domin samun sirrin rike miji da girkiBayani akan muSHAFIN SULTAN Aiko katin 200 DOMIN SAMUN PASSWORD DIN SHIGANAM KA SAMU SABON LITTAFI MAI BADA NISHADIBACK TO HOMEClick here to Hausa NovelsSHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS click here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
IMG 20191121 212839 4 thumb 1
IMG-20210730-WA0030 1
Tmp-cam-339733834

BARKA DA ZUWA DAN UWA, ZAKA IYA YIN HIRA DAMU ANAM IDAN KASA KA LAKANIN SUNAN KA ANAM KASA INDA AKA SAKA ENTER YOUR USERNAME Sai kasa sunan ka zaka samemu kai tsaye.


Matakai 7 na da kesa dorewar aure har zuwa tsufasa

Matakai 7 na da kesa dorewar aure har zuwa tsufasa
Idan har kana shirin yin aurene, to akwai wasu muhimman matakai da ya kamata ka sani, kuma ka shirya masu kafin zuwan wannan rana. Idan kuma har ka riga da kayi auren, to watakil ka fahimci cewa zamantakewar aure ba karamun abu bane. 1. Sadarwa Ga dukkanin mutane biyu da ke son kulla kyakkyawar zamantakewar aure, amfanin sadarwa a tsakaninsu baya misaltuwa. Da yawan zamantakewa na lalacewa ne sakamakon katsewar sadarwa ko daina sadarwar gaba daya. Domin bunkasa sadarwa tsakaninka da abokin zamantakewarka, yana da kyau ka fara fahimtar irin zantuka da tattaunawar da yake so kuna yi tare. Karka kasance mai bijiro da zantukan da sam baya sonsu, hakan ne zai sa sadarwarku ta dore. 2. Baiwa juna tazarar lokacin kadaita Dabarar baiwa juna tazarar lokacin kadaita naiya zamowa banbarkwai ga jama'a. Amma, ga mafi yawan mutane, suna bukatar wasu lokuta na kansu, don kebewa ba tare da takura daga wani ba, koda kuwa abokin zamantakewarsu ne na aure. Domin cimma wannan, ka shirya wasu ranaku da zaka baiwa abokin zamantakewarka damar fita shakatawa da 'yan uwansa ko kawayensa. Zaka sha mamakin irin kuzari da nishadin da zai dawo gida dashi. 3. Ka karfafa Yarda a tsakaninku Yarda itace ginshiki na kowacce zamantakewa ta rayuwa musamman a zamantakewar aure. Da yawan mutane na ganin cewa ma damar babu yarda, to babu amfanin ci gaba da zamantakewa. Tabbas, yarda ginshiki ce da bai kamata ayi wasa da ita ba. Ana gna yarda ne a cikin dogon lokaci, amma akan iya rusata a cikindakiku kadan. Da wannan yake da kyau kowannenku yasan iyakar mu'amalar dan uwansa, ta yadda wani ba zai shiga gonar wani ba. Idan kuna a shafi daya; to akwai saukin gane halayyen juna da kuma kulla yarda mai dorewa. 4. Grimama juna Girmama abokin zamantakewarka ya zama wajibi. Rashin girmama na gaba da kai kan iya jefa zamantakewarku cikin tsaka mai wuya, ko kuma kawo karshen zamantakewar gaba daya. Girmamawa kusan itace ta gina kowanne dan Adam. Don haka, zamantakewar aure tana bukatar ma'auarata su kasance masu girmama junansu. Da sanin girman junane ake taka tsantsan a lokacin da ake wata husuma don kar a wuce gona da iri. 5. Samun lokutan na musamman tare da juna Musayar kyawawan kalamai a lokacin da ake karin kumallon safe tsakaninka da abokin zamanka, ya zarce awannin da kake shafewa kana kallon talabijin ko karanta jarida a kusa da abokin zamanka. Samun lokuta na musamman don kasancewa tare da junanku na da muhimmanci a zamantakewarku. A duk lokacin da ka baiwa wani mutum wani bangare na lokacinka, ka nuna masa cewa ka damu da shi. Don haka duk lokacin da ka dawo daa wajen aiki, ka kokarta zama tare da abokin zamantakewarka don tattauna batutuwan rayuwar yau da kullum. Hakan zai taimaka wajen kara karfafa dankon soyayyar dake tsakaninku. 6. Soyayya Soyayya kusan ita ce makasudin da yawancin mutane ke yarda da juna har suyi aure. Soyayya na sanya mutane aikata wasu abubuwan masu ban mamaki kuma soyayya ce ke sanya mutane kasancewa da junansu ba tare da duba banbancin da ke tsakaninsu ba. Sai dai, kamar komai na wannan duniyar, shima SO zai iya shafewa idan lokaci na tafiya, don haka akwai bukatar bullo da dabarun ci gaba da zama tare koda soyayyar na raguwa. Zaka yi matukar mamaki idan ka gane tasirin aika sakon kartakwana na "Ina sonka/Ki", wannan sakon na iya sanya abokin zamanka yin tsalle cike da murna. 7. Hakuri da saurin canja Ra'ayi Idan har ka shirya yin aure, kuma kana tunanin cewa komai zai faru a gidanka a yara kake so ba tare da ka canja ra'ayi ba, to don Allah ka sake tunani. Babu wata zamantakewa da ta cika kashi 100 kma hakan yasa dole ma'aurata su kasance masu hakuri da junasu da kuma yin yafiya a lokuta da dama. Tabbas ba lallai bane ka samu duk abunda kakeso a kowanne lokaci kake sonsa. Don haka, wasu lokutan dole ka yi hakuri da wanda ka samu, ka zamo mai sassauci ga abokin zamanka. Aure rayuwar zaman jin dadi da batawa juna raice, don haka dole hakurine zai iya rike ku tare na tsawon lokaci.
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE




SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
27/04/24Tmp-cam-258277827

xpsiphon
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
FB IMG 16792671721139284
FB IMG 16856101717262858 1
Tmp-cam-791453687
Tmp-cam-1877772775
Tmp-cam-1373001957
IMG-20211124-WA0038 1
Tmp-cam-443367277
Tmp-cam-1504821
Tmp-cam-1600001729
Tmp-cam-1150782942
Tmp-cam-1490663584
Tmp-cam-682428455
IMG 20220112 020230 1
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
10/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageUnited Statesshiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"The Soul is the voice of the body's interests."Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game





Jupiter_Saturn_Uranus_Neptune


Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date
Tmp-cam-1685176630
IMG-20210808-WA0013
IMG-20210731-WA0015 1
Tmp-cam--1644520900 thumb 2
IMG 20220113 134214 424 2
234 706 880 8039 20191123 023720 thumb 1
Tmp-cam-1781181862


Type a keyword: