*Yadda ake hada sabulun wanki*
Yadda Ake hada sabulun wanki a cikin steps masu sauki, shi wannan sabulun wanki da zaay magana kanshi kowa yana iya kokari ya hada shi lafiya lau inshallah in aka bi steps din, wannan wanda zamuyi magana a cikin post din nan standard sabulu ne ga masu son koyon sabulu na yan kasuwa wadanda so suke su saida su karanta post din yadda ake sabulun wanki na saidawa ,
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu kamar yadda taken post na wannan shafin ya gabata a yau inshallahu zamuyi Magana ne akan yadda ake hada sabilin wanki mai inganci, ta hanya mai sauki wadda kowa zai iya fahimta.
*~Admin Abdul~*
To kamar yadda kuka sani shidai sabilin wanki yana daya daga cikin abubuwa wadanda ake yawan amfani da su a kullun domin kowa yana son yayi
tsafta kuma kusanma wajibi ne domin in ba tsafta kusan ma yawanci ko ma kusan ince duke ayyukan addini basu inganta, shi yasa idan kuka lura ana amfani da sabilin wanki don tsaftace kaya , yawan anfani dashi sabilin wanki shi ya sa yawancin masu sana’ar hada sabili suke samun kudi sosai, a cikin wannan post din zamu yi bayani sosai ta hanyar da koma wanda ke da sha’awar yin na sayarwa zai iya yi domin ya samu sana’a mai karfi, kar mu cika surutu hakanan bari mu je zuwa sinadaran da ake so, tsimin sinadaran da kuma yadda ake hada sinadaran.
*_Sinadaran da ake buakata don hada sabulin wanki_*
1. P.k oil: ko kuma a hausance maganin cinda zugu, ana bukatar Awo shidda (6).
2. Castic soda: ita wannan wato castic soda (shine tushen sabili) ana bukatar ta Awo ukku(3).
3. Soda ash: shi wannan sinadarin wato soda ash yana sa kumfa kuma ana bukatar Awo daya(1) ne.
4. S.T.P.P: anan ana bukatar Awo Daya bisa tawas(1/8) ne (yana taimakwa wajen kumfa).
5. Salfet (sulphate): shima kusa ana bukatar Awo Daya bisa takwas(1/8)
shima (yana taimakwa wajen kumfa)
6. Colour (kala): kala ita za’a zuba ta ne yadda ale son abun ya kasance ne amma fa kar wadda take narkewa a cikin mai.
7. Silket : shi za’a sa Awo biyu bisa takwas(2/8) ne shi yana hade sinadarai ne.
8. Turare : shima kusan kamar kala ne ana sa shi yadda ake son sabilin ya kasance
*Yadda ake hadawa*
*07068808039*
Mataki na Daya:
Da farko za’a awna keji ukku (3) na ruwa sannan sai a gauraya shi da keji daya(1) na kastic soda har
tsawon awa ashirin da hudu(24).
Mataki na Biyu:
A wannan mataki shima kusan kamar na daya ne zaa yi irin awon da akai a sama wato zaa yima soda ash itama har tsawon awa ashirin da hudu(24).
Mataki na Ukku:
Bayan awa ashirin da hudu(24), dauki awon hadirometer a cikin ya bada daidai dad a 1275, idan ya wuce 1275 yana nuna cewar ruwa yayi yawa sai a kara dan garin kastic soda don lambar tai daidai ta, idan kuwa ya kasa to yana nuna cewar abin sinadarin yayi karfi da yawa sai a kara dan ruwa ta yanda zaa samu daidai da 1275.
Mataki na Hudu:
Yi amfani da yadda kai a sama ma S.T.P.P
*Yadda ake hadawa*
1. Auna awo shida na man P.K.O ko M.Y,C sannan sai a sa kala yadda ake so a ciki, sai a motsa har sai ya motsu sosai sannan sai a tace.
2. Idan man mai daskarewa ne (kamar konturola, P.K.O da sauransu ), dan narkeshi akan wuta kadan sai a juye shi a cikin abinda zaay hadin a ciki.
3. Sa kastic soda awo ukku(3) a motse da soda ash awo daya(1) a ciki sannan a motes soda ash awo daya a ciki.
4. Sa S.T.P.P awo daya bisa takwas 1/8 a motse, sannan a sa salfet awo 1/8 da silket awo 2/8 a motsa.
5. Sa turare rurare yanda akeso sannan a motsa su sosai.
6. Juya a cikin abinda ka tanada ya dan bushe sai kuma a yayyanka a kuma buga hatimi sannan a sirya su domin saydawa.
*Alhamdulillah Sabulu ya kammala, domin Karin bayani ana iya binmu ta* Hausanovels.hexat.com
UNDER MAINTENANCE