Lamborghini Huracán LP 610-4 t
SHIGANAM DOMIN AIKO MANA DA SAKOSHIGA NAM KA KIRA ADMIN ABDUL
SHIGANAM DOMIN SAMUN TALLAFIN 25000 NA TININBUTarihin shehu dan fodiyoShiganm domin samun sirrin rike miji da girkiBayani akan muSHAFIN SULTAN Aiko katin 200 DOMIN SAMUN PASSWORD DIN SHIGANAM KA SAMU SABON LITTAFI MAI BADA NISHADIBACK TO HOMEClick here to Hausa NovelsSHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS click here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
IMG 20191121 212839 4 thumb 1
IMG-20210730-WA0030 1
Tmp-cam-339733834

BARKA DA ZUWA DAN UWA, ZAKA IYA YIN HIRA DAMU ANAM IDAN KASA KA LAKANIN SUNAN KA ANAM KASA INDA AKA SAKA ENTER YOUR USERNAME Sai kasa sunan ka zaka samemu kai tsaye.


YANDA AKE HADA SABULUN WANKI

YANDA AKE HADA SABULUN WANKI
*Yadda ake hada sabulun wanki* Yadda Ake hada sabulun wanki a cikin steps masu sauki, shi wannan sabulun wanki da zaay magana kanshi kowa yana iya kokari ya hada shi lafiya lau inshallah in aka bi steps din, wannan wanda zamuyi magana a cikin post din nan standard sabulu ne ga masu son koyon sabulu na yan kasuwa wadanda so suke su saida su karanta post din yadda ake sabulun wanki na saidawa , Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu kamar yadda taken post na wannan shafin ya gabata a yau inshallahu zamuyi Magana ne akan yadda ake hada sabilin wanki mai inganci, ta hanya mai sauki wadda kowa zai iya fahimta. *~Admin Abdul~* To kamar yadda kuka sani shidai sabilin wanki yana daya daga cikin abubuwa wadanda ake yawan amfani da su a kullun domin kowa yana son yayi tsafta kuma kusanma wajibi ne domin in ba tsafta kusan ma yawanci ko ma kusan ince duke ayyukan addini basu inganta, shi yasa idan kuka lura ana amfani da sabilin wanki don tsaftace kaya , yawan anfani dashi sabilin wanki shi ya sa yawancin masu sana’ar hada sabili suke samun kudi sosai, a cikin wannan post din zamu yi bayani sosai ta hanyar da koma wanda ke da sha’awar yin na sayarwa zai iya yi domin ya samu sana’a mai karfi, kar mu cika surutu hakanan bari mu je zuwa sinadaran da ake so, tsimin sinadaran da kuma yadda ake hada sinadaran. *_Sinadaran da ake buakata don hada sabulin wanki_* 1. P.k oil: ko kuma a hausance maganin cinda zugu, ana bukatar Awo shidda (6). 2. Castic soda: ita wannan wato castic soda (shine tushen sabili) ana bukatar ta Awo ukku(3). 3. Soda ash: shi wannan sinadarin wato soda ash yana sa kumfa kuma ana bukatar Awo daya(1) ne. 4. S.T.P.P: anan ana bukatar Awo Daya bisa tawas(1/8) ne (yana taimakwa wajen kumfa). 5. Salfet (sulphate): shima kusa ana bukatar Awo Daya bisa takwas(1/8) shima (yana taimakwa wajen kumfa) 6. Colour (kala): kala ita za’a zuba ta ne yadda ale son abun ya kasance ne amma fa kar wadda take narkewa a cikin mai. 7. Silket : shi za’a sa Awo biyu bisa takwas(2/8) ne shi yana hade sinadarai ne. 8. Turare : shima kusan kamar kala ne ana sa shi yadda ake son sabilin ya kasance *Yadda ake hadawa* *07068808039* Mataki na Daya: Da farko za’a awna keji ukku (3) na ruwa sannan sai a gauraya shi da keji daya(1) na kastic soda har tsawon awa ashirin da hudu(24). Mataki na Biyu: A wannan mataki shima kusan kamar na daya ne zaa yi irin awon da akai a sama wato zaa yima soda ash itama har tsawon awa ashirin da hudu(24). Mataki na Ukku: Bayan awa ashirin da hudu(24), dauki awon hadirometer a cikin ya bada daidai dad a 1275, idan ya wuce 1275 yana nuna cewar ruwa yayi yawa sai a kara dan garin kastic soda don lambar tai daidai ta, idan kuwa ya kasa to yana nuna cewar abin sinadarin yayi karfi da yawa sai a kara dan ruwa ta yanda zaa samu daidai da 1275. Mataki na Hudu: Yi amfani da yadda kai a sama ma S.T.P.P *Yadda ake hadawa* 1. Auna awo shida na man P.K.O ko M.Y,C sannan sai a sa kala yadda ake so a ciki, sai a motsa har sai ya motsu sosai sannan sai a tace. 2. Idan man mai daskarewa ne (kamar konturola, P.K.O da sauransu ), dan narkeshi akan wuta kadan sai a juye shi a cikin abinda zaay hadin a ciki. 3. Sa kastic soda awo ukku(3) a motse da soda ash awo daya(1) a ciki sannan a motes soda ash awo daya a ciki. 4. Sa S.T.P.P awo daya bisa takwas 1/8 a motse, sannan a sa salfet awo 1/8 da silket awo 2/8 a motsa. 5. Sa turare rurare yanda akeso sannan a motsa su sosai. 6. Juya a cikin abinda ka tanada ya dan bushe sai kuma a yayyanka a kuma buga hatimi sannan a sirya su domin saydawa. *Alhamdulillah Sabulu ya kammala, domin Karin bayani ana iya binmu ta* Hausanovels.hexat.com
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE




SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
27/04/24Tmp-cam-258277827

xpsiphon
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
FB IMG 16792671721139284
FB IMG 16856101717262858 1
Tmp-cam-791453687
Tmp-cam-1877772775
Tmp-cam-1373001957
IMG-20211124-WA0038 1
Tmp-cam-443367277
Tmp-cam-1504821
Tmp-cam-1600001729
Tmp-cam-1150782942
Tmp-cam-1490663584
Tmp-cam-682428455
IMG 20220112 020230 1
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
10/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageUnited Statesshiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"All great achievements require time."Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game





man_in_space_suit


Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date
Tmp-cam-1685176630
IMG-20210808-WA0013
IMG-20210731-WA0015 1
Tmp-cam--1644520900 thumb 2
IMG 20220113 134214 424 2
234 706 880 8039 20191123 023720 thumb 1
Tmp-cam-1781181862


Type a keyword: